Hoto

Gabatarwa Da Sharhi Game Da ZamaniWeb Daga Wanda Ya Kirkira

Wallafan March 9, 2018. 9:00am. Na Ahmad Bala. A Sashin Labaran ZamaniWeb

Assalamu alaikum, jama'a barkan mu da war haka. Suna na Ahmad Bala, jagora kuma wanda ya kirkiro ZamaniWeb. Ina farin cikin gabatar ma ku da wannan sabuwar fasaha na kirkiran shafin yanar gizo, wato ZamaniWeb.A shekarun baya, mallakan shafin yarnar gizo ya kasance abu ne mai wahala wanda hakan ya sa...


Game Da ZamaniWeb

ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. Za ku iya kirkiran shafin yanar gizo ko kuma blog kaman wannan a ZamaniWeb.com domin amfanin al\'ummar ku ko kuma domin bunkasa harkokin kasuwancin ku a zamanance. Ku ziyarci www.zamaniweb.com a yanzu domin mallakan naku shafin yanar gizon a kyauta!


Amfani da ZamaniWeb babu wahala!

Amfani da manhajar yanar gizon ZamaniWeb abu ne mai sauki. A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".


Sababbin Kasidun Blog