Hoton kasida

Yadda Ake Wallafa a Blog Na ZamaniWeb

Wallafan September 16, 2018. 12:22pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Wannan bayani ne cikakke game da yanda za a wallafa kasida ('post') a blog na ZananiWeb.Da farko, idan sabon shafi ne, dole sai ka fara da kirkiran sashe ('category') sannan za ka samu daman wallafa kasidan ka na farko a shafin.Yadda Ake Kirkiran Sabon Sashe Na Blog ("Category") a ZamaniWebDomin kir...

Sharhi 4


thumbnail image

Yadda Ake Kirkiran Sabon Sashe Na Blog a ZamaniWeb

Wallafan August 10, 2018. 12:11pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Da farko, idan sabon shafi ne, dole sai ka fara da kirkiran sashe ('category') sannan za ka samu daman wallafa kasidan ka na farko a shafin. Domin kirkiran sabon sashe, sai ka shiga taskan ka na ZamaniWeb, ka shiga bangaren gudanarwan shafin wato bangaren sarrafa shafin, sai ka zabi "Kirkiri Sabon S...

Sharhi 2


Hoton kasida

Yadda Ake Canja Saice-saicen Shafi a ZamaniWeb

Wallafan July 5, 2018. 10:24am. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Ga yanda za a canja saice-saicen shafin da aka kirkira a ZamaniWeb, a duk lokacin da aka bukata; Saice-saicen shafin wanda za a gani idan aka latsa "Canja Saice-saicen shafi" su ne kaman haka:A bayyana hoton bango?Sai ka zabi "Eh" ko kuma "A'a"A bude daman yin sharhi a kan kasidun blog?Sai ka zabi "...

Sharhi 0


Hoton kasida

Yadda Ake Canja Kalan (Launin) Shafi a ZamaniWeb

Wallafan June 29, 2018. 11:36pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Ko ka san cewan za ka iya canja launin shafin ka wato "theme colour" a cikin kasa da minti daya?Ga yanda abin ya ke:A lokacin da ka kirkiri sabon shafin ka idan ka ziyarci shafin , za ka ga jimillan launin shafin shi ne baki ("black theme"). To za ka iya canja jimillan launin shafin zuwa kalan da ya...

Sharhi 0


Hoton kasida

Yadda Ake Canja Hotunan Shafi a ZamaniWeb

Wallafan June 29, 2018. 10:13pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

A lokacin da ka kirkiri sabon shafin yanar gizon ka, idan ka ziyarci shafin za ka ga akwai wasu hotuna da muka saka a matsayin sumfur wato mun saka wadannan hotunan ne kawai domin mu nuna maka inda hotunan ka za su kasnace idan ka dora. Don haka sai ka je ka canja hotunan, ka dora naka hotunana wada...

Sharhi 0


Hoton kasida

Yadda Ake Gyara Bayanan Shafi a ZamaniWeb

Wallafan June 10, 2018. 6:45pm. Na Ahmad Bala. A Sashin Darussan ZamaniWeb

Abu na farko kuma mafi muhimmanci da ya kamata a gaggauta yi bayan an kirkiri sabon shafin ZamaniWeb shi ne gyara bayanan shafin. Bayanan shafin su ne kaman haka: (1) Taken shafinWannan shi ne babban taken shafin wanda zai bayyana a saman shafin, kuma shi ne taken da zai bayyana a yayin da aka binc...

Sharhi 0


Game Da ZamaniWeb

ZamaniWeb manhajar yanar gizo ne da ke bayar da daman kirkiran shafin yanar gizo a harshen Hausa, cikin sauki. Za ku iya kirkiran shafin yanar gizo ko kuma blog kaman wannan a ZamaniWeb.com domin amfanin al'ummar ku ko kuma domin bunkasa harkokin kasuwancin ku a zamanance. Ku ziyarci www.zamaniweb.com a yanzu domin mallakan naku shafin yanar gizon a kyauta!


Amfani da ZamaniWeb babu wahala!

Amfani da manhajar yanar gizon ZamaniWeb abu ne mai sauki. A duk lokacin da ka bukaci gudanar da gyare-gyare ko wallafa bayanai a shafin ka, kawai sai ka shiga cikin taskan ka na ZamaniWeb ta hanyar amfani da lakabi da kalman sirrin da ka yi rajista da su, sai ka zabi "Shiga sashin sarrafa shafin".


Sababbin Kasidun Blog